iqna

IQNA

kasar Tunisia
Tehran (IQNA) Babban laifin da yahudawan sahyuniya suka aikata na kai farmaki kan masu ibada a masallacin Aqsa ya gamu da babban martani daga al'ummar Palastinu da sauran kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488927    Ranar Watsawa : 2023/04/06

Tehran (IQNA) Gidan rediyon kur'ani mai suna "Zaytouna", shahararriyar kafar yada labaran kur'ani mai tsarki a kasar Tunisia , ta shiga cikin hukumar rediyo ta kasar.
Lambar Labari: 3486556    Ranar Watsawa : 2021/11/14

Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka fito a kan tituna a yau a Tunisia domin nuna rashin amincewa da matakin rufe tashar Radio Quran.
Lambar Labari: 3485440    Ranar Watsawa : 2020/12/08

Tehran (IQNA) mutanen birnin Tunis a kasar Tunisia sun gudanar da gangami na yin tir da UAE kan kulla alaka da ta yi da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485114    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa na kasar Tunisia ya bayyana cewa, batun azumi a cikin corona na bukatar mahangar likitoci kan tasirin hakan ga lafiyar jama’a.
Lambar Labari: 3484713    Ranar Watsawa : 2020/04/15